A daidai lokacinda muke kara matsowa zuwa ranar zabe wato 25 febrairu, 2023 a daidai wannan lokacin muke kara shiga kuncin rayuwa da tsananin wahalar karancin takardun kudi da sauransu.
Lokacine da yan Najeriya ya kamata muyi nazari da karatun ta natsu lokacine daya kamata muyiwa kanmu kiyamullaili muyi zabe da tunani da basira bawai a cikin hanzari ba.
Gungun jam,iyyar PDP a karkashin Alhaji Atiku Abubakar ba gungu bane dazai haifar mana da da mai ido harma dai mu arewaci Najeriya saboda dalilai kamar haka.
Atiku Abubakar da yan kanzaginsa na kan akidar nan ta auren jinsi wadda suke ganin idan sun kafa gwamnati zasu bawa kowane dan kasa damar yayi abunda yakeso. Wato nan gaba kadan idan bamuyi hattara ba zamuga namiji na auren namiji mace na auren mace bi ma,ana dai an halatta luwadi da madigo kenan a Najeriya. (Allah ya sawaqa)
Wannan zance bani na kirkireshi ba nayi la,akari ne kalaman wasu mutane wudanda kowa yasan sun fini sanin waye Atiku Abubakar.
Na farko shugaban yan awaren Biyafara wato Nnamdi Kanu ya Zargi dan takarar shugaban kasa a jam,iyyar Labour Party na yanzu wato Peter Obi tsohon Gwamnan Anambra a lokacinda yake neman takara a matsayin mataimakin Atiku Abubakar da cewa shi din dan luwadi ne kuma yanada shaidun cewa Atiku na nemansa.
Nnamdi Kanu yayi iqirarin cikinsu mutum daya yace tak idan bai fidda bayanan sirri ba da zasu tabbatarda hakan ba. Harwa yau tsit kakeji kamar an shuka dusa babu wanda yace uffan a cikinsu.
Sai mutum na biyu tsohon minister a gwamnatin Obasanjo Chief Femi Fani Kayode wanda yayi aiki tareda Atiku Abubakar na tsawon lokaci baikai shekara biyu ba daya dawo jam,iyyar APC ya dade yana zargin Atiku Abubakar da aikata luwadi.
Haka ma Femi Fani Kayode wanda aka fi sani da suna FFK ya dade yana kalubalantar Atiku Abubakar da yan kanzaginsa dasu musanta zarginda yake masa shima yayi ikirarin cewa idan Atiku ya musa tabbas zai fidda bayanai na sirri da zasusa Atiku ya yabawa Aya zaki.
Irin wudannan korafe korafen da kuma yin shiru da Atiku yayi koda da sunan wasa bai taba musanta wannan zargin ba ballantana yayi yunkurin daukar wani mataki yasa nake shawartar yan uwana yan Arewa da muyi hankali, wallahi masifar da muke cikinta ta ishemu haka kar muje mu janyowa kanmu wata wacce tafi wadda muke a ciki yanzu.
Don Allah mai karatu ya duba hotonda muka saka a sama sai yayi tunani ya bawa kansa ansa, tsoho kamar irin wanda ke a cikin hoton ace an a duniya ga rabin duwawunshi a fili me wannan ke nunawa?
Wannan hoton an daukeshine kamar watanni biyu da suka wuce a babban filin jirgin sama na Amerika a lokacinda Atiku yakai ziyarar aiki ta kwana biyu a kasar.
Kuma kowa yasan irin kaurin sunanda kasar Amurka tayi wajen kokarin tallatawa duniya auren jinsi, halatta Luwadi da Madigo. Allah ya karwmu.
Tags
Hausa