Babban bankin Najeriya na CBN ya kara wa,adin karbar tsofaffin takardun kudin Naira 200,500 da 1000 daga 31 ga watan janairu zuwa 10 ga watan febrairun shekarar 2023.
Jawabin ya fito ga wata sanarwa ga manema labarai da shugaban babban bankin ya rattabawa hannu a ranar lahadi 29 ga watan febrairu.
Zamuci gaba da kawo maku bayanai dangane da wannan labarin.
Tags
Hausa