Shugabar matan Jam,iyyar APC ta kasa Dr. Mrs. Mary Alile ta ziyarci bikin auren gargajiya tsakanin Mercy Ihunwa da Benjamin Isoken Alile.
Dr. Mary ta haskaka wannan bikin tare da tawagarta wadda ta hada da gagarumin dan gwagwarmayar nan Hon. Pius Alile shugaban kungiyar Pius Alile Coalition Initiave (PACI);
Tawagar ta kuma samu halattar mace ta farko bakanikiya a kasa Engr. Sandra Aguebor.
Shugabar matan ta bada shawarwari na gari ga ma,auratan tare kuma dayi musu fatan alkhairi, ta kuma yi kira da suyi hakuri da juna su kuma rufawa juna asiri.
📷 *CAPACITY MEDIA HAUSA*