Tambaya Zuwa Ga Mabiya Dariqar Tijjaniyyah daga Mallam Abdulkadir Sulaiman Shinkafi


Idan mutum yana bin koyarwar ɗariqar tijaniyyah a farkon lamarin sa, amma daga sai ya gudu ya bar ta! Menene hukuncin sa?!

Idan mutum ya zagi Shehu Ahmadut-tijani ko ya zagi Shehu inyass, shin idan kotu ta yanke ma wannan mutum hukuncin kisa ta yi daidai ko bata yi daidai ba?

Idan ta yi daidai, to menene Hujjah? Haka ma idan ba ta yi daidai ba, menene Hujjah?!

Post a Comment

Share your thoughts with ANN..

Previous Post Next Post