HomeHausa Abubakar Shehu Abubakar Sarkin Gwambe Na Tambaya. December 21, 2022 0 JIYA BA YAU BA...Watakila Kanawan da ke bibiyar wannan shafin za su iya gane wannan gidan, da a ka dauki hotonsa cikin shekarar 1979. Shekaru arba'in da uku (43) ke nan.Sai dai akwai na bayan gari.Allah ya jikan Magabatan mu. Tags Hausa Facebook Twitter